-->
Zai kayatar Matuka Idan Na kasance a Gefen Messi a Barcelona

Zai kayatar Matuka Idan Na kasance a Gefen Messi a Barcelona

Tun Zuwar Maurizio Sarri ne Tauraruwar Dan Kasar Argentina Kuma ja gaba a Juventus Paulo Dybala Ta fara haskawa
Yace Abun Zai matkar bada fa'ida idan Ya Kasance A Gefen Lionell messi a Barcelona.
Paulo yaci Gaba Da Cewa Akwai Raguwar Shekara Daya da Rabi Daya rage A cikin Kwantiragi na, Shekara Daya Da Rabi Basu da yawa, Sa,annan Corona Virus ta kawo wa Kungiya Koma baya, Dybala yayi wannan bayani ne lokacin Da gidan Jaridar CNN Suke yi masa.
Yaci Gaba da Cewa Barcelona kungiya ce Gagara badau Da Messi kuwa ba,a misalinta.
Zai Kayatar matka Idan Muka hade Acan inji Dybala, 
Ya Kara da cewa Juvuntus Kungiya ce mai Tarihi kuma tana Rike da manyan Yan Wasa kamar Ronaldo Da Buffon

0 Response to "Zai kayatar Matuka Idan Na kasance a Gefen Messi a Barcelona "

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel