-->
Raheem Starling Yace Dole Bakaken fata su jajirce A  Harkar Kwallon Kafa

Raheem Starling Yace Dole Bakaken fata su jajirce A Harkar Kwallon Kafa

Dan Wasan Manchester City Raheem Starling Yace Dole Bakaken Fata su Jajirce A Harkar Kwallon kafa.
Raheem Starling Yayi kira ga Hukumar Kwallon Kafa ta Burtaniya Da ta bawa Bakaken Fata Dama A Manyan Mukamai, Yaci gaba da cewa haka ne kadai Zai kawo Karshen wariyar Launin fata da Ake fama dashi A Duniya Baki daya.
Hakan ya biyo bayane Bayan Cin Zarafin da yan Sanda Suka Yiwa gorge Floyd.
Raheem Starling Yayi kira da A zartar Da Hukunci akan Gaskiya ga Yan Sandan Da Suka aiwatar da Hakan sabo da ya Zamo Izina Ga Masu Niyyar aikata hakan anan Gaba

0 Response to "Raheem Starling Yace Dole Bakaken fata su jajirce A Harkar Kwallon Kafa"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel