-->
MESSI YAYI ATISAYE TARE DA SAURAN YAN WASAN BARCELONA

MESSI YAYI ATISAYE TARE DA SAURAN YAN WASAN BARCELONA

Lionel messi Yayi Atisaye tare da Sauran yan wasan Barcelona bayan sun dawo training ranar Litinin bayan sunyi hutu ranar Lahadi.
Messi yayi Matkar Kokari a kwanakin baya
Shiyasa Ma Yadan samu matsala a kafarsa ta Dama, MESSI Zai jagoranci Tafiya zuwa Mallorca On 13 june ba tare da kokonto ba.
QUIQUE SETIAN ya Kira Nelson Samedo da monchu da da dai Suna Tsaka mai Wuya.

1 Response to "MESSI YAYI ATISAYE TARE DA SAURAN YAN WASAN BARCELONA"

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel