-->
Manchester United ta kasa sayen Ansu Fati, Chelsea na son ɗauko Gerson

Manchester United ta kasa sayen Ansu Fati, Chelsea na son ɗauko Gerson

Manchester United ta gaza biyan £89m domin sayo dan wasan
Barcelona Ansu Fati, dan shekara 17, bayan ta sallama a
yunkurin dauko dan wasan gaban Burrusia Durtmond Jadon Sancho, mai shekara 20. (Sport)
Ajax ta tabbatar da rahotannin da ke cewa Manchester United
tana son dauko dan wasanta mai shekara 23 Donny van de Beek. (Sun)
Chelsea tana gogayya da Tottenham da Borussia Dortmund a
yunkurin dauko dan wasan Flamengo dan kasar Brazil Gerson,
mai shekara 23.  Jaridar (Fox Sports via Express) ta Ruwaito

0 Response to "Manchester United ta kasa sayen Ansu Fati, Chelsea na son ɗauko Gerson"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel