-->
Chelsea Na Sha'awar Sayen dan Wasan Bayern Leverkusen

Chelsea Na Sha'awar Sayen dan Wasan Bayern Leverkusen

Chelsea Zata yi Iya kokarinta Wajen Dauko dan Wasan gaba na Bayern leverkusen, Kai Havertz akan $78m. Sa annan ta Hada Da Timo Warner na RB Leipzig idan aka bude Kasuwar Cinikaiya.
Kwanakin Baya Chelsea ta Dauko dan Wasan Gaba na Ajax Hakim Ziyech akan £38m.
Haka Zalika Chelsea na Zawarcin mai Tsaron Ragar Ajax Andre Onana.

0 Response to "Chelsea Na Sha'awar Sayen dan Wasan Bayern Leverkusen"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel