-->
Barca Na Son Wijnaldum

Barca Na Son Wijnaldum

Kungiyar Kwallon kafa Ta Barcelona Ta Sanar da Cewa ta na Zawarcin Dan wasan Liverpool Georginio Wijnaldum Amma Liverpool zatayi iya yinta Wajen Suga sun Rike Dan Wasan.
Amma Kungiyar Barcelona Tafi sa Ran Sai Wani Season Domin Kwantiragin sa Na dab da Karewa. Kwantiragin nasa zai Kare ne A 2021. Su kuma Barcelona a Kyauta Suke Nemansa Ruwa a Jalo.

0 Response to "Barca Na Son Wijnaldum"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel