-->
An Dakatar da Man Utd Wasan Sada Zumunci Bayan An Gano Akwai mai dauke Da COVID-19

An Dakatar da Man Utd Wasan Sada Zumunci Bayan An Gano Akwai mai dauke Da COVID-19

Hukumar Kwallon Kafa Ta Birtaniya Ta Dakatar da Wasan Sada Zumunci da Manchester United Zata buga da Stoke City. Hakan Ya faru ne bayan An Gano Daya daga Cikin Mamba Na Kungiyar Stoke City Na dauke da Covid 19 (Corona Virus).
Yan Wasan Stoke City Har Sun Halarci Filin Carrington Amma Zuwa Yanzu Ance Sukoma Gida Cikin Gaggawa.
Da Rabon Manchester United ta buga Wasa Tun Bayan Lallasa Kungiyar LASK daci 5-0 a gasar Zakarun Turai na Europa

0 Response to "An Dakatar da Man Utd Wasan Sada Zumunci Bayan An Gano Akwai mai dauke Da COVID-19"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel